fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Manchester United tayi nasarar cin wasanin waje 28 karo na farko, bayan ta lallasa Wolves daci 1-0

Manchester United ta kafa sabon tarihi a gasar Firimiya inda taci wasannin waje 28 karo na farko, bayan Mason Greenwood ya taimaka mata ta lallasa Wolves daci 1-0.

 

 

Inda Greenwood ya zamo matashin dan wasa na biyu a tarihin Firimiya daya ciwa kungiyar shi kwallo a wasanni uku data fara bugawa na sabuwar kaka, bayab Robbie Fowler a Liverpool a kakar

Kuma Greenwood ya zamo matashin dan wasa na hudu a tarihin Firimiya da yaci kwallaye 20, bayan Michael Owen, Robbie Fowler da Wayne Rooney.

 

Manchester United set new Premier League record after securing a 1-0 win over Wolves

Manchester United are now unbeaten in their last 28 Premier League away games, establishing a new record for the longest unbeaten away run in English Football League history, after Greenwood steal the show and score the only goal as United beat Wolves 1-0.

Karanta wannan  Manchester United tasha kashi daci 2-1 a hannun Brighton

Mason Greenwood is now one of only four players in Premier League history to score 20+ goals as a teenager, after Michael Owen, Robbie Fowler and Wayne Rooney.

Mason Greenwood is now one of only four players in Premier League history to score 20+ goals as a teenager, after Michael Owen, Robbie Fowler and Wayne Rooney.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.