fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Manchester United zata sabuntawa Ole Gunnar kwantiraki tare da karin albashi mai tsoka

An samu labari daga kungiyar Manchester United cewa kwanan nan za’a fara tattaunawa da manajan kungiyar, Ole Gunnar domin sabunta mai kwantiraki.

 

Bayan sabunta kwantirakin da kungiyar zata yiwa kocin nata, hadda karin albashi mai tsoka inda zata riga biyan shi yuro miliyan 9 a kowace shekara.

 

Mataimakin shugaban kungiyar Manhester United, Ed Woodward ya taimaka wurin saka habaka kungiyar inda ta baiwa tsohon dan wasan ta Darren Fletcher sabon mukami tare da John Murtough.

 

Kuma shima Ole Gunnar ya bayar da tashi gudun mawar musamman ta bangaren habaka wasanni, inda yanzu yanzu kungiyar taji dadin hakan kuma ta shirya sabunta mai kwantiraki.

Ole Gunnar Solskjaer seals new Man Utd contract as club hero gets huge pay increase

 

Karanta wannan  Zan iya rantsuwa da alkur'ani cewa Atiku ne ya lashe zaben shekarar 2019, cewar Buba Galadimar

Ole Gunnar Solskjaer has won a new £9 million a year contract at Manchester United.

 

Sources at Old Trafford say talks are set to begin any day on a new deal for the Norwegian with his current three year contract set to click into its final year later this month.

United’s senior management team led by executive vice-chairman Ed Woodward have been engaged in securing new technical posts for former midfielder Darren Fletcher and John Murtough since the start of 2021.

 

Solskjaer was involved in formulating playing-side details of the new structure – and now it’s his turn for an extended contract.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.