Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, matar Sani Musa Danja, Mansurah Isah kenan a wannan hoton lokacin da take baiwa wani almajiri sadakr burodi. Muna fatan Allah ya amsamata ya kuma saka mata da Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});