Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta siyawa wani yaro takalmi, Silifas, Mansurah ta bayyana cewa, yaron yayi farin ciki da samun takalmi, itama kuma taji dadin siyamai takalmin.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna fatan Allah ya saka mata da Alheri ya kuma karba., ya kuma karomana irinta masu tausayin marasa shi da taimaka musu.