Manyan jami’an gwamnati sun hadu jiya gurin taya kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara murnar zagayowar ranar haihuwarshi inda ya cika shekaru Hamsin a Duniya, Gwamnan Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal. Gwamnan jihar Bauchi, Muhammad A. Abubakar da kakain majalisar dattijai, Bukola Saraki da tsohuwar matar shugaban kasa, Hajiya, Maryam Sani Abach. Dadai sauransu.
Muna kara tayashi murnar zagayowar ranar haihuwashi da kuma fatan Alheri.