Manyan kungiyoyi daga Ingila da kewaye na zawarcin dan wasan Arsenal Bukayi Saka.
Tauraron dan wasan Arsenal Bukayo Saka na shirin sabunta kwantirakinsa kwanan nan a cewar gwanin kasuwar kwallon kafa, Fabrizio Romano.
Yayin da rahoton ya kara da cewa manyan kuyoyi daga Ingila da kewaye na zawarcinsa amma ya amince tun a watan Febrairu cewa zai sabunta kwantirakinsa a Arsenal.