fbpx
Monday, March 1
Shadow

Mariano ya zira kwallaye biyu da aka soke yayin da Madrid ta lallasa Real Valladolid daci 1-0

Kungiyar Real Madrid ta rage tazarar maki izuwa uku tsakanin tada Atletico Madrid bayan ta doke Real Valladolid daci 1-0, amma duk da haka Atletico nada kwantan wasa guda.

Dan wasan gaba na Real Madrid, Mariano Diaz wanda ya buga wasan a madadin Benzema sakamakon rauni, yayi nasarar zira kwallaye biyu tun kafin aje hutun rabin lokaci a wasan, amma sai dai alkalin wasa ya soke gabadaya kwallayen saboda basu inganta ba.

Golan Madrid Thibaut Courtois ya hasakaka sosai a wasan bayan daya yi nasarar cire kwallaye har guda biyu, kafin Casemiro yaci kwallo da kai wadda tasa Madrid tayi nasara akan Valladolid.

Mariano has two goals ruled out as Real Madrid edge pass Valladolid in La Liga to add pressure to leaders Atletico

Real Madrid narrowed the gap to their city rivals Atletico to three points with a largely forgettable 1-0 victory at Real Valladolid, but Atletico have a game in hand.

Mariano Díaz, Real Madrid striker who step up in the absence of Benzema due to injury, saw two goals ruled out in just seven minutes in the first half of the match against Real Valladolid.

A game that rarely threatened to burst into life never did so and it was settled by Casemiro’s second-half header after superb a double save by Thibaut Courtois early on.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *