fbpx
Friday, February 26
Shadow

Marselino Garcia Toral ya zamo koci na farko a tarihi daya doke Barcelona a wasannin karshe har guda biyu a jere

Kungiyar Athletic ta lashe kofin Spanish Super cikin salo, bayan data doke manyan jigajigan kungiyoyin kasar sifaniya wat Real Madrid a wasan kusa da karshe sai kuma Barcelona a wasan karshe.

Inda dan wasan ta Inaki Williams ya zamo dan wasa na farko daya ci kwallo kuma ya taimaka wurin cin kwallo a wasa guda na Barcelona a wannan kakar.

Sannan kuma kocin ta Marselino Gartia Toral ya zamo koci na farko a tarihi daya doke Barcelona a wasannin karshe guda biyu a jere da kungiyoyi biyu, bayan daya doke Barca a shekara ta 2019 inda yake jagorantar kungiyar Valencia a gasar Copa del Rey sai kuma yanzu ya kara doke ta a wasan karshe na gasar Spanish Super Cup.

Marcelino García Toral has become the first manager in history to win two one-legged finals in a row against Barcelona.

Athletic Club won the Spainsh Super Cup in style yerterday, after beating both Spanish great teams in semi final and final respectively, that is Real Madrid and their rivals Barcelona.

Iñaki Williams is the only player to both score and assist in a game against Barcelona this season in all competitions.

Marcelino García Toral has become the first manager in history to win two one-legged finals in a row against Barcelona in all competitions, winning with different teams (Valencia in Copa del Rey 2019) and @Athletic_en (Supercopa 2021).

As Barcelona captain, Lionel Messi been sent off in a game for Barcelona for the first time after 753 appearances in all competitions.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *