fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Marta Worlde ta zargi Abubakar Sadiq Dantata da dirka mata ciki ta haihu kuma ya watsar da ita

Wata mata me suna Marta Worlde ta zargi Abubakar Sadiq Dantata da yi mata ciki sannan kuma ya watsar da ita da diyar data haifa ba tare da kula dasu ba.

 

Ta bayyanawa LIB cewa sun hadu da Abubakar ne a Abuja inda ya bayyana mata cewa baya jin dadin aurensa, daga nan ne suka fara soyayya.

 

Tace sun koma zama a gida daya daga baya ta dauki ciki inda ya aikata kasar waje ta haihu. Tace amma fa tunda taje kasar Amurka, bata kara ji daga wajansa ba.

 

Nan ta kira wani abokinsa inda ta hanyarsa ta samu ya aika mata dala 5000 duk da dai basu isheta ba, sai da ta sayar da kayanta sannan ta samu damar yin abubuwan da zata yi na kula da diyar tasu.

 

Tace diyar tasu na fama da matsalar rashin lafiya wadda tana bukatar kulawarta sosai wanda hakan yasa bata iya aiki. Tace ta kaiwa wata kungiyat kare hakkin bil’adama Rahoton faruwar lamarin amma sai Abubakar yayi barazanar cewa babu abinda za’a iya masa.

 

Tace ta kira mahaifinsa ta gaya mai, inda ya amince da cewa diyar dansa ce kuma shine zai dauki nauyinta. Saidai tace daga nan Abubakar ya mata barazanar cewa idan ta sake kiran wani danginsa zai kasheta.

 

Tace yanzu dai ta kai kara kotu inda bukatarta shine ya kula da diyarsa.

She told LIB: “He proposed to me after a while but said his family asked him to wait for 3 months before we could make it official.

 

“We started living together in Zone 4 Abuja.

 

“I met his brothers and few friends.

 

“One day he came back home from work and told me his mom said we should wait a bit longer on our wedding plans.”

 

While waiting to get married, they travelled to Dubai where she became ill and learnt she was pregnant in October 2011.

 

She continued: “He asked me if I can go to the US to have the baby and that he will join me later, so people won’t think that he is marrying me because I was pregnant.”

 

However, when she got to her sister’s house in the US, she stopped hearing from Abubakar.

 

“Through out the period I was pregnant, he didn’t call or text.

 

“After exhausting all means to reach him personally, I called his brother, who he had brought to my house to ask for my hand in marriage, and told him Abubakar had abandoned me and his unborn child.

 

“His brother pleaded with me not to go public about my pregnancy because of their reputation but promised to get Abubakar to call me,” she said.

 

She added that Abububakar finally called and “he told me once we have our daughter, he will introduce us formally to his family.”

 

He didn’t follow through on this promise, Marta said.

 

“Through out my pregnancy in the US, I got no help from him. 5 month after our child was born and after so much of pleading he finally sent money for renting a house.

 

“My hospital bill came to about $27,000 and I told him about it. He sent 5,000 and I have to sell my belongings to cover the rest.”

 

She added: “He hasn’t kept his promises about coming to the US or financial support.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *