November 25, 2017 by hutudole Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a gurin bautar kasa, Maryam na cikin matasa da suke bautar kasa a wannan shekarar ‘yan ajin B, bayan data kammala karatunta, muna mata fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi a gama lafiya. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta Click here Karanta wannan Tinubu ya gana da sarakunan gargajiya a fadarsa