fbpx
Friday, May 27
Shadow

Maryam Booth ta bayyana jami’ar data kammala da kuma abinda ta karanta

Bayan da ta kammala horaswa ta kwanaki ashirin da daya na aikin bautar kasa, tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta bayyana jami’ar data kamalla da kuma shekar katinta na aikin bautarkasa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Shedar kammala karatun ta bayyana Maryam ta samu digirine a fanni  kasuwanci daga jami’ar Victoria dake kasar Ingila, muna tayata murna da fatan Allah yasa ya amfaneta da sauran al’umma baki daya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ni dai nasan ba zan iya ja da Atiku da Wike ba wajan wasa da kudi>>Dele Momodu

Leave a Reply

Your email address will not be published.