fbpx
Sunday, March 26
Shadow

Maryam Booth ta kammala horaswar bautar kasa

A jiya litininne Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta shiga cikin sabbin ‘yan bautar kasa da suka kammala kwanaki ashirin da daya na horaswa ta musamman inda yanzu kuma aka turasu ma’aikatu daban-daban dan fara aikin na bautar kasar.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Ya al'amarin bankunan Najeriya da ke bayar da tsoffin takardun kudi ga jama'a ya ke a yankunanku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *