fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Maryam Gidado ta shiga jami’ar koyi da kanka ta NOUN

Tauraruwar Fina-finan Hausa Maryam Gidado ta samu shiga jami’ar nan ta koyi da kanka wadda ake kira da NOUN a takaice, reshen jihar Bauchi, jarumar dai bata bayyana ko yaushe ta fara karatunba ko kuma menene take karantaba.

Amma ko ayau ta saka wannan hoton na sama a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda ta rubuta gani a hanyar makaranta.

Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya bada sa’a.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dan Gidan Ango Abdullahi Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Duk Da Yana Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published.