fbpx
Friday, June 9
Shadow

Maryam Gidado ‘yar kwalisa

Tauraruwar finafinan Hausa Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata na kwanannan, anga Maryam din tare da wani abokin karatunta data fara yi a jami’ar koyi da kanka watau NOUN reshen jihar Bauci .

Maryam Gidado tare da abokin aikinta na jami’ar koyi da kanka NOUN.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Dalibai a kasar China na biyan Naira Dubu 43,000 a kowanne awa dan a koyar dasu yanda ake murmushi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *