Maryam Yahaya rungume da bebin robar da suke kwana tare
by hutudole
Sabuwar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata inda take kwance, rungume da wata bebin roba, wadda ga dukkan alamu tare suke kwana, jarumar ta saka hotunan a dandalinta na sada zumunta tana cikin fara’a.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: