fbpx
Friday, July 1
Shadow

Masana kimiyya sun gano cewa, wani katon Dutse ya nufo Duniya

Masana kimiyya masu saka ido kan yanda sararin samaniya take, sun ce sun hango wani dutse da ake cewa Asteroid ya nufi Duniya gadan-gadan.

 

Sun ce dutsen ya fi ginin da yafi kowane tsawo a Duniya girma.

 

Kuma sun ce ranar Juma’a ne dutsen zai gutta ta Duniyarmu. Saidai sun ce akwai tazara me tsawo sosai tsakanin Dutsen da Duniyar da muka ciki dan haka ba lallai ya zama wani abin barazana ba.

Measuring just over a half a mile (2,722ft) tall, the Burj Khalifa has been the tallest building in the world since it was built in 2004.

But Dubai’s enormous building pales in comparison to an asteroid that’s set to pass Earth this week.

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta karawa Taba sigari haraji

The asteroid, named 7335 (1989 JA) measures a whopping 1.1 miles (1.8km) in diameter, and will pass by our planet on Friday.

While NASA has classed the asteroid as ‘potentially hazardous’, it’s extremely unlikely to pose a threat to our planet, passing by at a distance of about 2.5 million miles (4 million kilometres).

To put that into context, that’s nearly 10 times the average distance between Earth and the Moon.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.