fbpx
Monday, August 8
Shadow

Masana sun gano Sabbin Duniyoyi 24 da suka fi Duniyar mu dadin zama

Masana a jami’ar Washington dake kasar Amurka sun sanar da gano sabbin Duniyoyi 24 da suka fi Duniyar da muke ciki dadin zama.

 

Sun bayyana cewa aun gano Duniyoyin masu ruwa da masu iska da taurari da kuma kewayawa fiye da Duniyarmu.

 

Daya daga cikin masanan, Schulze-Makut ya bayyana cewa mutane na nunanin Duniyar da muke ciki ce kawai ta fi dadin zama amma maganar gaskiya akwai Duniyoyi da za’a iya rayuwa a cikinsu.

 

Scientists from Washington State University have discovered 24 planets outside our solar system that they believe may have conditions even more suitable for life than Earth.

The planets include those that are older, slightly larger, slightly warmer and possibly wetter than Earth.

Life could also more easily thrive on planets that circle more slowly changing stars with longer lifespans than our sun, according to the team.

Karanta wannan  Yadda wani matashi a jihar Kano ya kusa kashe kansa saboda shugaba Buhari yaki yin murabus

In particular, the researchers identified one planet that meets all the criteria for superhabitable planets, meaning it’s likely life could thrive there.

Professor Schulze-Makuch added: “It’s sometimes difficult to convey this principle of superhabitable planets because we think we have the best planet.

“We have a great number of complex and diverse lifeforms, and many that can survive in extreme environments.

“It is good to have adaptable life, but that doesn’t mean that we have the best of everything.”

 

Mirror.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.