fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Masana sun kirkiro wata na’ura da suka ce wai duk wanda ke son dandana radadin mutuwa, na’urar zata dandana masa ba tare da ya mutu ba

Wani masanin kimiyya a kasar Australia, Shaun Gladwell ya kirkiro wata na’ura wadda yace wai tana iya dandanawa mutum radadin mutuwa ba tare da ya mutun ba.

 

Kuma an samu mutane masu zuwa suna kwanciya ana saka musu na’urar me kama da gilashi dake dandanawa mutum radadin mutuwa.

Mutumin dai yace idan aka sakawa mutum na’urar ko da bai gama shan radadin ba, toh idan yana son ya tafi, za’a barshi ya tafi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Tinubu ya dakatar da gwamnan CBN Emefiele, kuma DSS sun kamashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *