Sanannen fim din nan na kasar Indiya, Kabhi khushi kabhie gham wanda aka buga soyayya da dambarwar iyali a ciki kuma ya tara jaruman manya-manya sannan yayi dace da wakoki masu taba zuciyar masoya, ya kai shekaru sha shida da fitowa.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Masoya fina-finan Indiya nata sharhi da kuma tuna baya akan wannan fim din, wasu kuma abin mamaki ya basu ace wai har anyi shekaru shashida…
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});