fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Masoyan Wike sun gargadi jam’iyyar PDP bayan Atiku ya zabi Okowa a matsayin abokin takararsa

Masoyan gwamnan jihar Rivers,  Nyesom Wike da ma’aikatansa sun bayyana bacin ransu bayan Atiku Abubakar ya zabi gwamnan Delta Ifeanyi Okowa a matsayin abokin takararsa.

Inda sukace Okowa ba zai taimakawa jam’iyyar PDP da komai ba kuma hakan ka iya sa jam’iyyar ta fadi zaben shekarar 2023.

Amma su kuma mabiyan gwamnan jihar Deltan sun ce zabar shi da Atiku Abubakar yayi ya karawa jam’iyyar PDP karfi sosai a zabe mai zuwa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Oshiomole yace dole Atiku ya fadi kuma Tinubu yayi nasara a zaben shekarar 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.