fbpx
Monday, August 15
Shadow

Masu adaidaita sahu sunyi zanga a jihar Adamawa kan kwace masu kekuna da kudin haraji

Masu adaidai sahu sun kulle manyan tituna a jihar Adamawa sunyi zanga zangan kan kwace masu keken da ake yi da kuma kudin harajin da suke biya.

Inda sukace a kowace rana da safe suna biyan naira dari kuma da yamma haka suna biyan wata nairar dari, harajin yayi yawa.

Inda wani ya kara da cewa an kwace masu kekunan a wasu yankunan jihar sannan kuma suna biyan gwamnati naira 6,500 a kowace shekara.

Zanga zangar sukayi tasa masu shaguna sun kulle shagunansu sun tafi gidajensu saboda masu keken sun kona tayoyi akan titin sosai.

Karanta wannan  APC batada dan takarar sabata a arewacin jihar Yobe da yammacin Akwa Ibom - INEC

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.