fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Masu cacar Bet9ja sun shiga halin tasku yayin da akawa shafin cacar kutse

An yiwa shafin cacar Bet9ja kutse daga kasar Rasha.

 

Kamfanin na cacar yace yana iya bakin kokarinsa wajan ganin ya dawo da al’amura daidai.

 

Itama hukumar jihar Legas ta tabbatar da faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  ZARGIN GANIN DAN HISBA DA MATAR AURE A OTAL: A Karshe Dai Ma'aikacin Radio Freedom Yusuf Ali Abdallah Ya Nemi Afuwar Jami'in Hisba Sani Rimo

Leave a Reply

Your email address will not be published.