fbpx
Friday, October 23
Shadow

Masu cewa Gwamnatin Buhari ta fi gwamnatocin da suka gabata cin hanci siyasa ce kawai da neman Magana>>Sanat Ahmad Lawal

Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Ahmad Lawal ya bayyana cewa masu fadar cewa cin hanci a gwamnatin Buhari yafi na gwamnatin da suka gabata ba gaskiya bane.

 

Ya bayyana hakane bayan taro na musamman da aka yi akan yaki da cin hanci da rashawa. Lawal yace bai kamata a rika hasashe ba, a bayyana mana sunayen wanda ake zargi.

Yace a gwamnatinndata gabata an samu wani yace akwai banbanci tsakanin Sata da kuma cin hanci. Yace amma su gwamnatinsu an kafata ne akan yaki da cin hanci.

 

Yace dan haka duk wanda zai ce cin hanci a gwamnatin Buhari yafi na gwamnatin baya neman maganace kawai yake.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *