fbpx
Friday, August 12
Shadow

Masu garkuwa da mutane sun bukaci fansar naira miliyan biyar bayan sunyi garkuwa da mai sayar burodi

Masu garkuwa da mutane a jihar Osun sun bukaci a basu fansar naira miliyan biyar bayan sun garkuwa da wata mata mai sayar da burodi.

‘Yan ta’addan sunyi garkuwa da ita ne ranar litinin bayan data je kaiwa abokan kasuwancinta burodi somin su saya.

Yayin da shima mai garin Kuchibuyi dake babban birnin tarayya Abuja sukayi garkuwa dashi a gidansa dake garin bayan sun bude masu wuta.

Kuma abin mamaki babu wata hukumar data kawowa Malam Isiaka Dauda dauki hatta ‘yan vigilantin dake garin.

Leave a Reply

Your email address will not be published.