fbpx
Friday, July 1
Shadow

Masu garkuwa da mutane sun saki jami’in kwastam da suka kama bayan sun karbi naira miliyan 26 kudin fansa

Masu garkuwa mutane sun saki wani babban ofisan kwastam, Mu’awiya Gambo da suka kama a gidansa dake Kofar Gayan karamar hukumar Zaria, jihar Kaduna.

Sun kama shine tare da wasu mutane da misalin karfe tara na yamma a ranar laraba 30 ga watan mayu, amma duk sun saki sauran mutanen sun rike shi.

Masu garkuwa da mutanen sun karbi naira miliyan 25 ne kafin su sake shi tare da babura biyu wanda farashin su ya kai naira miliyan 1.6.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  A karshe dai gwamna Matawalle na jihar Zamfara ya sakawa dokar kashe 'yan Bindiga hannu

Leave a Reply

Your email address will not be published.