Sunday, March 29
Shadow

Masu garkuwa da mutane sun tafi da dan uwan gwamnan Bauchi

Rahotanni daga jihar Bauchi na cewa, ‘yan bindiga sun sace wan gwamnan jihar me suna, Adamu Muhammad Duguri.

 

Lamari  ya farune a Yau,Laraba da misalin karfe 7:30 na yamma a unguwar Jaki dake jihar ta Bauchi

 

Majiyarmu ta Channels tace sun yi kokarin tuntubar ‘yan sanda amma abin ya ci tura saidai wani hadimin gwamnan ya tabbatar da faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwx

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *