fbpx
Monday, August 15
Shadow

Masu hasashe sun bayyana cewa kwanan nan shinkafa dafaduka zata gagari ‘yan Najeriya

Masu hasahe na SBM sun bayyana cewa hauhawar farashin kayayyakin abinci a Najeriya ka iya sa ‘yan kasar su kasa sarrafa wasu daga cikin nau’ikan abincin da suke ci a yau da kullun.

Inda kungiyar ta bayyana cewa kwanan nan shinkafa dafaduka zata gagari ‘yan kasar saboda kayayyakin da ake hadata dashi kara tashi suke yi a kullun.

Saboda haka idan har ana so a gujewa faruwar wannan abu to dole a dauki mataki cikin gaggawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Koulibaly ya haskaka yayin da Chelsea ta raba maki da Tottemham bayan sun tashi wasa da kunnem doki 2-2

Leave a Reply

Your email address will not be published.