fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Masu ruwa da tsaki a APC sun ce basu yadda Bola Tinubu ya dauki mataimaki musulmi ba

Masu ruwa da tsaki a jam’iyyar APC sun bayyana cewa, basu yadda dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Bola Ahmad Tinubu ya dauki dan takara musulmi ba.

 

Sun bayyana cewa kasancewar Tinubu musulmi, dauko mataimaki musulmi ba zai yiwa ‘yan Najariya dadi ba.

 

Shugaban masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC din, Aliyu Audu ne ya bayyana haka a wajan taron ranar ‘yanci.

 

Yace Tinubu ya dauko mataimaki daga Arewa kuma kirista.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar zabe zata karawa 'yan Najeriya lokaci don su cigaba da rigistar katin zabe, cewar Mahmood Yakubu

Leave a Reply

Your email address will not be published.