fbpx
Monday, October 26
Shadow

Masu zanga-zangar SARS sun bude gidan Rediyo

Masu zanga-zangar SARS dake bukatar a kawo sauyi a aikin dansanda dama harkar gwamnati baki daya sun bude gidan Rediyo ta yanar gizo.

 

Sun sakawa gidan Rediyon sunan “Soro Oke” wanda kalmar yarbanci ce dake nufin a Yi Magana. Suna saka wakoki da kuma bayanai akan harkar da ta shafi zanga-zangar.

Ga link din gidan Rediyon kamar haka: https://s4.radio.co/s99d55c85b/listen

 

An fara amfani da kalmar ta Soro Oke ne a yayin da gwamnan jihar Legas, Babagana Sonwo Olu ya je yiwa masu zanga-zangar jihar bayani inda suka rika ce masa yayi magana da karfi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *