fbpx
Sunday, March 26
Shadow

Mata na aikin sayar da nama

A jiyane mukaji labarin wata baiwar Allah da take aikin jiwa maza aski, to yauma ga wasu mata masu aikin fawa, sayar da nama a jihar Naija, wannan aiki dai kusan za’ace aikin mazane amma ga dukkan alamu wadannan matan suma sun dauki haramar nunawa maza cewa duk fa abin da zasu yi to suma zasu iyayi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Koda idan ka kalli bayan matan a cikin wannan hoto zaka iya hango duk mazane abokan sana’ar tasu.

Hoto daga rariya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf yakama hanya zuwa karɓo Certificate ɗin sa na Gwamna bayan lashe zabe dayayi bayan yakara da Dr Nasiru Yusuf Gawuna na Apc.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *