fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Mata ta kai Mijinta kara saboda yawan jima’i, Kotu ta raba auren

Kotun dake Mapo, Ibadan ta kashe auren wata mata, Basirat Adeyoyin da Mijinta, Adeyoyin Niyi saboda yawan jima’i da kuka zargin tsafi.

 

Mai shari’a na kotun, Ademila Odunade ya kashe auren wanda yace akwai yiyuwar lamura su baci idan ba’a yi hakan ba.

 

Ya kuma baiwa matar rikon yara 2 da ma’auratan suka haifa inda yace mijin ya rika bata Dubu 10 duk wata wanda zata rika kula da yaran dasu.

 

A jawabinta ga Alkali, Basirat tace suna zaune kwatsam sai ga mijinta yazo mata cewa wai ya samu wani bayanin da aka mai na cewa sai ya jera kwanaki 7 yana jima’i da ita ba kakkautawa.

 

Tace ta kasa fahimtar abinda yake nufi amma ta yadda. Tace a lokacin tana dauke da cikin wata 3, a rana ta 2 da suka fara wannan jima’i sai cikin nata ya zube. Tace taje Asibiti ta kula da kanta, bayan ta dawo gida kuma sai mijin nata ya sake bijiro da bukatar sa duk da cewa bata gama zubar da jini ba.

 

Tace ta kaiwa ‘yan uwanta kuka inda suka yi amannar cewa Sihiri ne zai yi da ita. Dan haka take son a raba auren. A nasa bangaren, mijin bai musanta wannan zargi ba inda ya kama kame-kamen laifukan matar.

Judge law lawyer and Justice concept with a 3d render of a gavel on a wooden desktop with grey background.

I was already carrying a three-month-old pregnancy before that time and on the second day of the marathon sex, I lost the pregnancy.

“I took care of myself in the hospital only for Niyi to come home to start requesting for the continuation of the seven-day marathon sex even when I was still bleeding.

“Then, I consulted my parents and relatives and from every indication, we discovered that he was trying to use me for money ritual,” Basirat said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.