fbpx
Friday, August 12
Shadow

Matafiya bakwai sun mutu, sama da goma sun jigata sakamakon hadarin mota a jihar Yobe

Matafiya bakwai sun mutu yayin da 13 suka jigata sakamakon hadarin mota a jihar Yobe.

Hadarin ya faru ne kan babbar hanyar Buni Gari-Gulani wanda hukumar dake bayar da agajin gaggawa ta bayyana cewa yawan gudu akan titi ne ke jawo irin wannan hadarin.

Shugaban hukunar bayar da agajin gaggawa na jihar, Muhammad Goje ne ya tabbatar faruwar lamarin kuma yace sauran mutanen da suka samu raunika suna asibito ana jinyar su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda aka birne gawar kaftin din soji da 'yan bindiga suka kashe wanda ke tsaron shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.