fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Matafiyan babbar Sallah a jihar Kaduna sun koka kan tsadar kudin mota

Matafiyan babbar Sallah a jihar Kaduna sun koka kan tsadar kudin mota da kuma wahalar man fetur.

A makonnin da suka gabata man fetur na matukar wahala a jihar wanda hakan yasa motoci ke daukar awanni suna bin layi don sayen man fetur a gidajen mai.

Inda matafiya da dama suka fasa tafiyar tasu saboda tsadar kudin mota wasu suka suka biya hakan nan suka tafi.

Yayin da kuma suke ta rokon masu motar cewa su amince su kaisu kuma babban matsalar itace fasinjojin sunada yawa sosai amma motoci sunyi karanci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.