fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Mataimakin sakataren APC ya bayyana kanshi a matsayin shugaban Jam’iyyar inda yace ya soke zaben fidda gwanin da ya hana gwamnan Edo, Obaseki takara

Mataimakin sakataren jam’iyyar APC na kasa, Victor Gidadom ya bayyana cewa shine shugaban jam’iyyar APC na riko.

 

Ya kuma bayyana cewa ya soke zaben fidda gwanin dan takarar gwamna na jihar Edo da ya hana gwamna Obaseki Takara.

Yayi kira ga ‘yan takarar da su dawo a sake tantancewa.

 

A jiyane dai kotun daukaka kara ta tabbatar da dakatar da Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam’iyyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.