fbpx
Friday, August 12
Shadow

Mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo na asibiti za ayi masa tiyata yau

Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo na asibiti za a yi masa tiyata yau ranar 16 ga watan Yuli.

Za a yi masa tiyatar ne  kafarsa bayan ya samu rauni yayin da yake buga wasan kwallon aquash.

Kuma likitocinsa zasu bayar da cikakkun bayan bada dadewa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna:Shugaba Buhari ya kaddamar da taron masu ruwa da tsaki na kasa kan kidayar jama'a ta 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.