Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan yake duba yankin Apapa na birnin Legas ta jigin sama inda ake samun cinkoson ababen hawa a kullu yaumin, Shugaban ya jagoranci wani zaman tattaunawa tsakanin gwamnati da ‘yan kasuwa akan yanda za’a magance matsalar cinkoson ababen hawa a gurin.