Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, Amin J. Muhammad kenan a wannan hoton tareda tauraruwar fina-finan kasar Amurkarnan watau Agelina Jolie, Anglina ta kasance jakadiyar majalisar a kasashe da dama ta tsawon lokaci.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});