Thursday, July 18
Shadow

Matan shehu ibrahim inyass nawane

Kana da tambayar matan shehu ibrahim inyass nawane?

Mafi ingancin amsa itace, matan Shehu Ibrahim Inyass 4 ne.

Akwai wasu ikirare-ikirare dake yawo cewa ya auri mata sama da 4 amma mafi ingancin bayani shine matansa 4 ne.

Daga ciki kuwa akwai ‘yar Najeriya, Sayyada Bilqis wadda ‘yar jihar Kogi ce.

Akwai kuma sayyada Fatimatou, sai kuma Sayyada Afiyatou, Akwai kuma Sayyida A’isha wadda rahotanni suka bayyana cewa, itace babba a cikin matan nasa.

Hakanan wasu rahotanni sun bayyana cewa ‘ya’yansa 75, kuma ya rasu yana da shekaru 75, hakanan ya wallafa litattafai 75.

Saidai wasu rahotannin sun ce ‘ya’yansa 100 kuma ba’a tantance iya yawan litattafan da ya rubuta ba.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

Karanta Wannan  Yau Tsohan Shugaban Kasa Na Mulkin Soja Janar Sani Abacha Ke Cika Shekara 26 Cif Da Rasuwa

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *