Wani magidanci dan shekara 56, Inisanmi Ayeniberu ya kai karan matartsa Chinwe kotu cewa tana hihuwa akai akai kamar akuya.
Kuma mutunin yace matar tana son fada sosai sannan tanada masifa kuma batada ladabi da biyayya.
Inisanmi Ayeniberu yace ya auri matar ne domin suyi zamansu na soyayya amma ita kowace shekara saita haihuwa kamar akuya, saboda haka yana rokon kotun ta raba auren nasu na shekara shida.