fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Matar da ta kashe mijinta: Abubuwan fadakarwa da barkwanci da mutane suka rika fada: Kashi na DAYA

Tun bayan faruwar lamarin kisan da Maryam ta yiwa mijinta Bilya mutane sunyi ta kiraye-kiraye ga iyaye, ma’aurata maza da mata da ma samari akan kula da tarbiyya da kuma neman ilimi da kuma kula da irin matar da mutum zai aura, bayan kiraye-kirayen jawo hankalu, wannan labarin ya bude babi na fadakarwa a fakaice da kuma barkwanci tsakanin mutane.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Misali maganarnan ta sama da akeganin hotonta wani bawan Allahne yayita a dandalinshi na sada zumunta da muhawara na shafin Twitter kuma abinda ya rubuta din ya matukar dauki hankulan mutane sosai.

Karanta wannan  Tinubu ya gana da sarakunan gargajiya a fadarsa
Ga ra’ayoyin mutane akan wannan magana da wannan bawan Allah yayi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *