Bayan kisan da Maryam Sanda tawa mijinta, Bilya mutane sunyi ta mayar da martani kala-kala, wasu na jawo hankali, wasu na fadakarwa, wasu na barkwanci, wannan bawan Allahn yace, shi daga yanzu a haka zai rika bacci saboda gudun kada abinda ya faru da Bilya ya faru dashi.
Allah ya tsaremu.