Maimuna Sanda , uwar Makashiyar Mijinta, Bilyaminu, Maryam Sanda, tare da ita Kan ta Makashiyar Maryam ta rufe kanta, da Sadiya Aminu da Dan uwanta Aliyu Sanda a fursin bayan hana su beli da akayi.
Ya Allah kasa mufi karfin karfin zuciyarmu.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});