Matar Shugaban ‘yan Shi’a, Sheikh Ibrahim Zakzaky, Zeenat da suke zaune a gidan yari tare, ta kamu da cutar Coronavirus/COVID-19.
Daya daga cikin ‘ya’yan Zakzaky me suna Mubammad ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai.
Ya bayyana cewa an gano tana da cutar ne bayan ziyarar da likitan su ya kai musu a gidan yarin Kaduna. Saidai yayi zargin cewa ta kasa samun kulawar data kamata.
“six days ago after a routine visit to the Kaduna State prison by my parent’s doctors, my mother complained of fatigue, fever, and a complete loss of the ability to smell. The doctors decided to carry out a number of standard tests in order to understand what the problem was. Among the tests that were carried out was a test for Covid-19.
“This was a routine procedure and it is important to understand that she has been denied treatment for acute medical conditions including severe arthritis of the knee for years now.