fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Matar Elzakzaky ta warke daga cutar Coronavirus/COVID-19

Uwargidan shugaban kungiyar IMN da aka fi sani da Shi’a, Zeenat Zakzaky ta warke daga cutar Coronavirus.

 

Shugaban hukumar gidajen gyara hali na Najeriya, John Mrabure ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar ta hanyar kakakin hukumar a Abuja.

“Happily, the test result has been released and the inmate, including her contacts have no trace of COVID-19 virus.

“It is important to state with emphasis that Zeenat El-Zakzaky never contracted COVID-19 infection as it was alleged, ” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *