fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Matar gwamnan jihar Ondo ta zubar da kwalla yayin ake yiwa mutanen da ‘yan bindiga suka kashe a coci jana’iza

A yau ranar juma’a aka gudanar da jana’izar mutanen da ‘yan bindiga suka kaiwa hari suka kashe a cocin jihar Ondo.

Hutodole ta ruwaito a baya cewa yaune za’a gudanar da wannan janazar kuma an gudanar da ita a yau din, wadda gwamnan jihar Akeredelu da matarsa Betty suka halatta.

Matar tasa tare da wasu mutane sun zubar da hawaye yayin da ake jana’izar inda shi kuma gwamnan ya bayyana cewa sun kasa kare rayukan al’umma, amma ba zasu kaminci hakan ba dole su dauki mataki.

Karanta wannan  Gabadaya sansanin mu ya cika bamu da wurin ajiye tubabbun 'yan Boko Haram a Borno, cewar Gwamna Zulum

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.