A wani kokari na karfafawa ‘yan Najeriya su rungumi harkar noma, Matar mataimakin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo ta girbe wata doya data shuka a irin a bayan gidanta yau da safe.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Da damadai sun yabamata saboda wannan abu da tayi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});