fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Matar shugaban ‘yan Bindiga, Turji na son abuta dani shin in amince?

A kwanakin baya da hoton matar shugaban ‘yan Bindiga watau Turji ya bayyana, an samu wani da yace yana sonta.

 

Ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.

 

Saidai a wannan karon shi kuma wanine ya bayyana cewa matar Turjin ta aika masa da Friend request a shafinsa na Facebook.

 

Shine yake neman shawara ya amince ko kuwa a’a?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta sha Alwashin magance matsalar yin kashi a waje

2 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published.