A kwanakin baya da hoton matar shugaban ‘yan Bindiga watau Turji ya bayyana, an samu wani da yace yana sonta.
Ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.
Saidai a wannan karon shi kuma wanine ya bayyana cewa matar Turjin ta aika masa da Friend request a shafinsa na Facebook.
Shine yake neman shawara ya amince ko kuwa a’a?
Hmmm sai yayi tunani me kyau saboda kar aje neman gira arasa idanu
Hmmm sai yayi tunani me kyau saboda kar aje neman gira arasa idanu