Matasa Biyu Sun Ķàŕbì Mùśùĺùñçì Ýayin Da Sheikh Jingir Yake Gudanar Da Tafsiri A Jòś
Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano
Matasa guda biyu ne suka karbi Addinin Musulunci a daren wannan rana ta Litinin a yayin da Shugaban Majalisar Malamai ta Kasa na Kungiyar Izalah, Sheikh Sani Yahya Jingir yake gabatar da tafsiri a Maallacin ‘Yan Taya dake birnin Jos.
Matasan wadanda imani ya ratsa su yayin da suke sauraren tafsirin Shehin malamin, daga bisani sun yanke shawarar shiga Musulunci.