fbpx
Monday, August 15
Shadow

“Matasa biyu sunyi min fyade a gona kuma na kai kara amma ba abinda aka yi masu”>>Matashiya yar shekara 20 ta koka

Babara Kum, matashiya ‘yar shekara 20 ta bayyana cewa samari biyu sun yi mata fyade a gona bayan taje girbar rogo a watan maris na wannan shekarar.

Baraba ta kasance a hannun kakarta ne bayan da ‘yan bindiga suka tayar da kauyensu dake karamar hukumar Bama a jihar Benue.

Yayin da yanzu suke zaune a wani sansanin da gwamnatin ta gina masu na ‘yan gudun hijira.

Kuma tace yanzu cikin nata ya kai kimanin watanni uku, sannan ta kawo kuka sansanin amma babu wani matakin da suka dauka kuma batada kowa ballan tana ta kaisu kara.

Leave a Reply

Your email address will not be published.